DAGA IDO MAI KYAUTATA – EPISODE 3
Bayan shekaru 10Ta duba agogon hannunta a karo na goma. Me ke damun shinafisa? Ta jima a wajen sashen su ta tsayaAwa daya kuma Nafisa bata fito ba, ta tsani jira.Abin da ya kara dagula mata al’amura shi ne yadda samarin suka yi oglinga wajenta wasu ma sun kasa rike dawakinsu sai da suka tunkareta.amma … Read more